iqna

IQNA

IQNA - 'Yar tseren kasar Holland da ta lashe lambar zinare a gasar tseren guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics ta sanya hijabin Musulunci a lokacin da ta karbi lambar yabo domin nuna rashin amincewarta da manufofin kyamar Musulunci na kasashen Turai.
Lambar Labari: 3491697    Ranar Watsawa : 2024/08/14

Tehran (IQNA) A daidai lokacin da watan Ramadan ke karatowa mahardatan kur’ani mai tsarki 700 ne aka kammala yaye su a kasar Habasha
Lambar Labari: 3487086    Ranar Watsawa : 2022/03/24

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Habasha ta zargi 'yan tawayen Tigray da rusa tsohuwar majami'ar tarihi ta kasar da ke gundumar Amhara.
Lambar Labari: 3486264    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Tehran (IQNA) musulmi suna gudanar da tarukan tarbar watan mai alfarma a kasar Habasha .
Lambar Labari: 3485797    Ranar Watsawa : 2021/04/11

Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Habasha ya bukaci da a hukunta wadanda suke da hannu wajen rusa masallacin tarihi na Najashi.
Lambar Labari: 3485536    Ranar Watsawa : 2021/01/08